
Daily Naigerian Hausana taya babban mawallafin wannan jarida ta Turanci da ta Hausa, Jaafar Jaafar murnar zagayowar ranar haihuwarsa a wannan rana 12 ga watan Maris.
Muna fatan Allah ya sanya albarka a shekarun da suka gabata, da kuma Shekarun da za’a yi nan gaba.
Dukkanmu a Daily Nigerian Hausa muna alfahari da kwazon aiki da kulawa irin ta Jaafar Jaafar. Mu zama lafiya.
Daga T
Teburin Edita