Home Kanun Labarai Firaministar Burtaniya Theresa May ta gana da Shugaba Buhari a Abuja

Firaministar Burtaniya Theresa May ta gana da Shugaba Buhari a Abuja

0
Firaministar Burtaniya Theresa May ta gana da Shugaba Buhari a Abuja

Firaministar Burtaniya Theresa May ta kawo ziyarar aiki Najeriya. Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Theresa May a fadar gwamnati dake Abuja.