Home Labarai Jaririn farko da aka haifa a wajen jifan Shedan a Saudiyya

Jaririn farko da aka haifa a wajen jifan Shedan a Saudiyya

0
Jaririn farko da aka haifa a wajen jifan Shedan a  Saudiyya

Jaririn farko da aka haifa a wurin jifan shedan a Mina ranar Alhamis wanda aka rada wa suna Salman wato sunan Sarkin Saudiyya Salman bin Abdulaziz ke nan.

BBCHAUSA.COM