Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya sallami kwamishinoni gudu hudu daga majalisar zartarwa jihar Kano a ranar Asabar. Rahotanni daga kano sun ce, ba zato Gwamnan yayi wasu sauye sauye a majalisar zararwar jihar.

Kwamishinonin da aka sallama sun hada da na Ayyuaka, Ma’aikatar kudi da ciniki da masana’antu da kuma ma’aikatar kasafu da tsare tsare.  Tuni aka bayar da sunayen sabbin Kwamishinonin bayan sun sha rantsuwar kama aiki a gidan Gwamnatin Kano a ranar Asabar.

Karin bayani na nan tafe . . .

1 COMMENT