Kasuwar Fata a Kano

Wannan hoton kasuwar fata ta Kano a cikin shekarar 1959.

Ko kun san a wacce unguwa wannan kasuwa take?