Wata babbar kotun tarayya dake Kano a ranar Alhamis ta tabbatar da Hon. Shamsuddeen Bello Dambazau a matsayin halastaccen wakilin kananan hukumomin Sumaila da Takai a majalisar tarayya.

Zamu kawo muku cikakken bayani.