Kanun Labarai Kungiyar kwadago ta janye yajin aikin da ta soma a duk fadin Najeriya Jaafar Jaafar - September 30, 2018 0 Kungiyar kwadago ta kasa ta janye yajin aikin da ta kira a makon jiya a duk fadin Najeriya.