Daga Aji Kima Hadejia

Wata Mota kirar (Bus Hummer) dauke da mutane zuwa Gadar Maiwa domin halartar biki tayar motar ta fashe musu, wanda tayi sanadiyar motar ta kama da wuta ta kone gaba ki daya mutanan da suke cikin motar su goma sha tara (19)

Mutanan sun ta so daga tsangayar Ragwam dake karamar hukumar Katagum jihar Bauchi.

Allah ya jikansu yasa Aljannah makoma ameen.