Ndume ya taya Ahmed Lawan murnar zama Shugaban majalisar dattawa

Bayan da aka zabi Sanata Ahmed Lawan a matsayin Shugaban majalisar dattawa ta tara, abokin hamayyarsa Mohammed...

Gafasa ya zama sabon kakakin majalisar dokokin Kano

An sake zaben tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Kano, Abdulaziz Gafasa a matsayin abo kakakin majaisar dokokin...

An rantsar da Buhari karo na biyu

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sha rantsuwar kama aiki a matayin Shugaban kasa karo na biyu.

Ganduje ya wuce gona da iri kan Sarkin Kano – Sarkin Ningi

Daga Yaseer Kallah Mai Martaba Sarkin Ningi, Alhaji Yunusa Muhammadu Danyaya, ya...

Raba Masarautar Kano: Akwai lauje cikin nadi

Daga Huzaifa Dokaji Tarihi shine jigon dukkan wata al’umma. Babban burin dukkan...

Babu Rigima Tsakanin Izala Da Darika — Sheikh Bala Lau

Daga Mahmud Isa Yola Shugaban kungiyar Izala ta kasa Ash-Sheikh Dr. Imam Abdullahi...