KWAMACALA: Wasu ma’aurata sun gano cewar su yaya da ƙanwa ne bayan shekaru 24...

Daga Yasir Ramadan Gwale Abdul Rahim da Aisha 'yan asalin kasar Pakistan, sun gano cewar ashe su din yaya da kanwa ne bayan da suka...

TIRKASHI: Ronaldo da Messi da Neymar za su sake fafatawa

Daga Abba Ibrahim Wada Gwale Hukumar kwallon kafa ta duniya wato FIFA, ta fitar da sunayen wadanda za’a zaba don zama fitaccen dan kwallo na...

Wani mahajjaci a ƙasar Saudiyya ya tsinci jakar wata ‘yar Najeriya maƙare da kuaɗe...

Daga Yasir Ramadan Gwale Mahajjacin ɗan asalin ƙasar Masar mai suna Lutfi Mohammed Abdelkarim wanda ya je kasar Saudiyya domin aikin hajjin bana na shekarar...

Hadiza Gabon ta Mayarwa Wani Bawan Allah Martani Cewa: “Ka Ba Wa Tsohonka Shawara...

Daga Abba Ibrahim Wada Shahararriyar yar film din Hausa Hadiza Gabon ta mayarwa da wani mai binta a shafin Twitter martani bayan da tasaka wani...

Kasuwar fata ta Kano a cikin shekarar 1959

Wannan hoton kasuwar fata ta Kano a cikin shekarar 1959. Ko kun san a wacce unguwa wannan kasuwa take?