Sanata Mustapha Bukar mai wakiltar Daura ta jihar Katsina a majalisar dattawan Najeriya ya rasu. Ranar Laraba da safe aka bayar da sanarwar rasuwar Sanatan.