Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar babban birnin tarayya Abuja da safiyar Asabar zuwa birnin Warsaw na kasar Poland domin halartar taron manyan kasashen duniya kan muhalli.