Home Kanun Labarai Shugaba Buhari ya gana da Shugaban Faransa Macron a Abuja

Shugaba Buhari ya gana da Shugaban Faransa Macron a Abuja

0
Shugaba Buhari ya gana da Shugaban Faransa Macron a Abuja

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da takwaransa na kasar Faransa, Emmanuel Macron a fadar Gwamnati dake Aso Villa a Abuja.

Shugabanni guda biyu sun tattauna tare da sanya hannu akan wasu yarjejeniyoyi guda biyu da ta shafi huldar kasuwanci da cinikayya tsakanin kasashen biyu.