Home Kanun Labarai Shugaba Buhari ya gana da takwaransa na Amurka Donald Trump a birnin Washington

Shugaba Buhari ya gana da takwaransa na Amurka Donald Trump a birnin Washington

0
Shugaba Buhari ya gana da takwaransa na Amurka Donald Trump a birnin Washington

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa fadar White Houe ta kasar Amurka, inda Shugaban Amurka Donald Trump ya marabce shi.

Yanzu haka Shugaba Buhari da Donald Trump suna wata ganawar sirri tsakaninsu.