Home Kanun Labarai Shugaba Buhari ya karbi bakuncin takwaransa na kasar Sao Tome

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin takwaransa na kasar Sao Tome

0
Shugaba Buhari ya karbi bakuncin takwaransa na kasar Sao Tome

A yau Juma’a Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Shugaban kasar Sao Tome a fadar Gwamnati dake Abuja.