Home Kanun Labarai Shugaba Buhari ya sauka a birnin Beijing na kasar Sin

Shugaba Buhari ya sauka a birnin Beijing na kasar Sin

0
Shugaba Buhari ya sauka a birnin Beijing na kasar Sin

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari tare da kai dakinsa Aisha Buhari da ‘yan tawagarsa sun sauka a kasar Sin domin fara taron kasashen Afurka da kasar ya Sin.