Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya tsohon Shugaban kasa Goodluck murnar cikarsa shekaru 61 a duniya.

Shugaba Buhari ya bayyana Jonathan da cewar mutum ne Mai mutunci da ya tseratar da Najeriya daga aukawa cikin rikicin zabe.