Shugaban kasar Sudan Umar Hassan Al-Bashir yayi murabus daga Shugabancinkasar bayan da aka shafe kwanaki ana zanga zangar nuna adawa da Gwamnatunsa a babban birnin kasar Khartoum.

Al-Bashir wanda ya shafe kusan shekaru 30 yana mulkim kasar, ya shiga matsala tun bayan da kasar ta balle gida biyu, inda ‘yan kudancin sudan suka balle suka kafa kasarsu, abinda ya jefa kasashen biy ciin tslr tattalin aziki.