23.1 C
Abuja
Tuesday, February 7, 2023

DA ƊUMI-ƊUMI: Atiku ya lashe zaɓen fidda-gwani na shugaban ƙasa a PDP

Must read

 

 

 

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023.

Ya yi nasara da jimillar kuri’u 371 a zaɓen fidda-gwani da ya gudana a yau Asabar a Abuja.

Sauran ƴan takarar da Atiku ya kayar sun haɗa da;

Nyesom Wike- ƙuri’u 237
Diana Oliver -1
Sam Ohuabunwa 1 vote
Pius Anyim -14
Udom Emmanuel- kuri’u 38
Bala Mohammed- kuri’u 20.

More articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Latest article

- Website Designed By DEBORIAN.COM, a Nigerian Web Designer and Web Developer -