Home Labarai DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnan Edo ya ƙara mafi ƙarancin albashi zuwa Naira dubu 70

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnan Edo ya ƙara mafi ƙarancin albashi zuwa Naira dubu 70

0
DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnan Edo ya ƙara mafi ƙarancin albashi zuwa Naira dubu 70

Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya ƙara mafi ƙarancin albashin ma’aikatan gwamnati zuwa Naira dubu 70.

Gwamnan yz baiyana haka ne a yayin buɗe sabuwar sakatariyar ƙungiyar ƴan ƙwadago da aka yi mata ginin zamani da ke kan titin Temboga, Ikpoba-Hill, Benin City.