
Hassan Y.A. Malik
Wani dan kunar bakin wake ya kai hari kan jami’ar Maiduguri da yammacin yau Litinin.
Rahotanni sun bayyana cewa maharin ya kai harin ne a kusa da daya daga cikin dakunan kwanan daliba na jami’ar da misalin karfe 7:50 na yammacin yau.
Za mu kawo muka cikakken labarin abinda ya faru bada jimawa ba.