
Wasu matasa da ake kyautata zaton magoya bayan Sanata Ovie Omo-Agege da majalisar ta dakatar da shi makon da ya gabata, su nesuka banko kai cikin zauren majalisar, suka kuma yi awon gaba da sandar majalisar.
An dai tsaurara tsaro a harabar majalisar, yayin da ‘yan majalisar suka kulle kansu suna yin wata ganawa ta sirri kan wannan batu.
Karin bayani yana nan tafe.