23.1 C
Abuja
Saturday, July 2, 2022

A wata 3, ƴan Nijeriya sun kashe sama da naira biliyan 100 kan karatu a ƙasashen waje

Must read

 

 

 

Wata ƙididdiga daga Babban Bankin Nijeriya, CBN ta nuna cewa ƴan Nijeriya sun kashe aƙalla dala miliyan 220.86 kan karatu a ƙasashen waje daga Disambar 2021 zuwa Fabrairun 2022.

Hakan na nufin sun kashe sama da naira biliyan 100 a kuɗin Najeriya.

Jaridar Punch a ƙasar ta ruwaito cewa CBN bai bayyana adadin da yan ƙasar suka kashe a watan Maris da Afrilu da Mayu ba, inda bankin ya ce akwai yiwuwar adadin da ya fitar na daga Disambar 2021 zuwa Janairun 2022 a samu sauyi.

Ɓangaren ilimi musamman na jami’o’i a Najeriya na cikin wani hali sakamakon irin yajin aikin da malaman jami’o’i ke yi.

 

taraba news

More articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Latest article