Home Labarai ‘Yan sanda sun kama wadan da suka yi garkuwa da Al-Garkawy

‘Yan sanda sun kama wadan da suka yi garkuwa da Al-Garkawy

0
‘Yan sanda sun kama wadan da suka yi garkuwa da Al-Garkawy

Rundunar ‘Yan sandan jihar Kaduna ya bayyana cewar ta kama biyu daga cikin wadan da suka yi garkuwa da futaccen Malamin addinin Islama na Kaduna Sheikh Adam Al-Garkawy.

Haka kuma rundunar ya bayyana cewar mutanan sune wadan da suka kashe wasu ‘Yan sanda Hudu a dajin Rigasa a kwanakin baya.