Home Kanun Labarai Shugaba Buhari ya sake kai ziyara jihar Kaduna a yau Alhamis

Shugaba Buhari ya sake kai ziyara jihar Kaduna a yau Alhamis

0
Shugaba Buhari ya sake kai ziyara jihar Kaduna a yau Alhamis
Shugaba Buhari a Kaduna

Shugaba Muhammadu Buhari a anar alhamis ya sake kai wata ziyara jihar Kaduna domin kaddamar da wani jirgi da aka kera shi a Najeriya, wanda rundunar sojan sama ta Najeriya ta samar  da shi.

Daya daga cikin jirgin da aka kera a Najeriya