Home Kanun Labarai DA ƊUMI-ƊUMI: Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Bashir Tofa ya rasu

DA ƊUMI-ƊUMI: Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Bashir Tofa ya rasu

0
DA ƊUMI-ƊUMI: Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Bashir Tofa ya rasu

 

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyar NRC, Alhaji Bashir Tofa ya rasu.

Wata majiya da ga iyalan mamacin ta ce ya rasu ne da asubar yau Litinin bayan gajeriyar rashin lafiya.

Daily Nigerian Hausa ta tuna cewa a makon da ya gabata ne dai a ka fara raɗe-raɗin cewa Tofa ya rasu, in da dangin sa su ka tabbatar da cewa bai rasu ba, amma bashi da lafiya.

Ƙarin bayani na nan tafe…