
Wani mutum ɗan asalin, Pakistan Abrar Hassan, ya isa ƙasar Saudiya a kan babur.
Abrar, wanda ya tashi daga Jamus ya isa Makkah bayan da ya yi tafiyar kilomita 9,000 yana tafiya kan babur.
Ya shafe tsawon kwanaki 50 ya na tafiya, inda ya shiga ƙasashe biyar kafin ya isa Saudiyya.