Home Labarai Jirgin kasa ya banke shanu 54 a hanyar Abuja zuwa Kaduna

Jirgin kasa ya banke shanu 54 a hanyar Abuja zuwa Kaduna

0
Jirgin kasa ya banke shanu 54 a hanyar Abuja zuwa Kaduna

Sabon jirgin Kasa dake jigila daga Abuja zuwa Kaduna ya banke a kalla shanu 54 akan hanyarsa ta zuwa Kaduna bayan da ya taso daga babban birnin tarayya Abuja.