Home Labarai Shekarau zai tsaya takarar Sanatan Kano ta tsakiya

Shekarau zai tsaya takarar Sanatan Kano ta tsakiya

0
Shekarau zai tsaya takarar Sanatan Kano ta tsakiya

Tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau da ya koma jam’iyyar APC a makon da ya gabata, ya sayi fom din takarar Sanata domin wakiltar Kano ta tsakiya a majalisar dattawa ta kasa.

Tsohon Gwamnan Kano Rabi’u Musa Kwankwaso shi je ke matsayin Sanatan Kano ya tsakiya a yanzu, yayin da yake neman kujerar Shugaban Kasa a jam’iyyar ta PDP.