Home Labarai Shugaba Buhari ya amince da nada sabuwar ministar kudi

Shugaba Buhari ya amince da nada sabuwar ministar kudi

0
Shugaba Buhari ya amince da nada sabuwar ministar kudi

Ministar kasa a ma’aikatar kasafin kudi Zainab Shamsuna Ahmed ita ce zata kula da ma’aikatar kudi da tsohuwar Ministar Kemi Adeosun ta yi murahus.

An zargi Kemi Adeosun ne da yin takardar kammala hidimar kasa ta jabu. Abinda ya janye mata kunya da zubewar mutunci a Najeriya.