Home Kanun Labarai Shugaba Buhari ya gana da Thabo Mbeki a Abuja

Shugaba Buhari ya gana da Thabo Mbeki a Abuja

0
Shugaba Buhari ya gana da Thabo Mbeki a Abuja

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da tsohon Shugaban kasar Afurka ta kudu Thabo Mbeki a babban birnin tarayya Abuja a ranar Alhamis.