Home Labarai Shugaba Buhari ya ziyarci birnin Fatakwal dan kaddamar da ayyuka

Shugaba Buhari ya ziyarci birnin Fatakwal dan kaddamar da ayyuka

0
Shugaba Buhari ya ziyarci birnin Fatakwal dan kaddamar da ayyuka

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ziyarci birnin Fatakwal a jihar Ribas domin kaddamar da wasu ayyuka da suka kunshi sabon filin jirgin saman Fatakwal da aka sake inganta shi.