
Hukumar shirya jarabawa ya yammacin Afurka WAEC ta tabbatarwa da Shugaba Buhari sakamakon jarabawarsa ya kammala sakandire da ya janyo cecekuce a ‘Yan kwanakin da suka gabata.
Jam’iyyar adawa ya PDP ta sha kalubalantar Shugaba Buhari akan ya bayyana sakamakon kammala jarabawarsa sakandire da yace ya bata ba a ganshi ba.