Home Labarai Gwamnan Kaduna el-Rufai ya zabi mace Hadiza Bala a matsayin mataimakiyar Gwamna

Gwamnan Kaduna el-Rufai ya zabi mace Hadiza Bala a matsayin mataimakiyar Gwamna

0
Gwamnan Kaduna el-Rufai ya zabi mace Hadiza Bala a matsayin mataimakiyar Gwamna

Gwamnan Kaduna Malam Nasiru el-Rufai ya zabi wace Hadiza Balarabe a matsayin wadda zata maye gurbin mataimakinsa Bala Yusuf Bantex Wanda zai nemi kujerar Sanata a zaben 2019.

Wannan shi ne karon farko da aka zabi mace don rike irin wannan babban mukamin a jihar Kaduna dama yankin Arewa maso yamma baki daya.