Labarai Kungiyar kwadago ta janye yajin aikin da ta kudiri aniyar farawa Jaafar Jaafar - November 6, 2018 0 Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta janye yajin aikin da ta kuduri aniyar farawa a yau kan batun karin albashi.