Home Labarai Jam’iyyar PRP tayi wawan kamu a jihar Bauchi

Jam’iyyar PRP tayi wawan kamu a jihar Bauchi

0
Jam’iyyar PRP tayi wawan kamu a jihar Bauchi

Mataimakin kakakin majalisar Dokokin jihar Bauchi Abdulmumini Bala Fanti da wasu ‘Yan takarar Sanatoci guda biyu daga jam’iyyar APC sun sauya sheka daga jam’iyyar AapC mai mulkin jihar zuwa jam’iyyar hamayya ta PRP.

Wannan dai na zuwa ne yayin da zaben 2019 ke kara karatowa.