Home Kanun Labarai Shugaba Buhari ya aza furanni domin tunawa da kisan Yahudawa

Shugaba Buhari ya aza furanni domin tunawa da kisan Yahudawa

0
Shugaba Buhari ya aza furanni domin tunawa da kisan Yahudawa

Shugaba Muhammadu Buhari ya aza furanni a gidan tarihin Auschwitz-Birkenau domin tunawa da kisan kiyashin da aka yiwa Yahudawa a kasar Poland.

Shugaba Buhari na ziyarar muhimmanci gurare a kasar Poland yayin da yake halartar babban taron kasashen duniya kan sauyawar muhalli.