Home Labarai Abdulaziz Abdulaziz: Dan jaridar da ya tona asirin ministar kudi

Abdulaziz Abdulaziz: Dan jaridar da ya tona asirin ministar kudi

0
Abdulaziz Abdulaziz: Dan jaridar da ya tona asirin ministar kudi

Maje Hotoro

Ga Wanda Bai San Dan Jarida Abdulaziz Abdulaziz ba, Matashi ne mai tarin ilimi gami da saukin kai ga iya mu’amala. Dan Asalin jihar Kano, Ma’abocin baiwar iya rubutu da ya yi aiki da kafafen yada Labarai da dama.

Babban abin birgewa game da shi, shine rashin nuna Isa da takama, ga kaffa-kaffa wajen kiyaye yada labarin da bai inganta ba.

Ina Mai jinjina ga abokin aikina wajen tona asirin Ministar Kudi dangane da karyar satifiket din Karatu.

Abdulaziz ina yi maka fatan alheri.