Home Labarai Adamawa: Jam’iyyar APC ta amince da hanyar ‘yar tinke dan fitar da ‘yan takara

Adamawa: Jam’iyyar APC ta amince da hanyar ‘yar tinke dan fitar da ‘yan takara

0
Adamawa: Jam’iyyar APC ta amince da hanyar ‘yar tinke dan fitar da ‘yan takara

Jam’iyyar APC reshen jihar Adamawa ta amince da amfani da hanyar kato bayan kato domin fitar da ‘yan takarkarun da zasu tsayawa jam’iyyar takara a matakai daban daban a zabubbukan 2019 dake tafe.

Muna dauke da karin bayani nan gaba kadan.