Home Kanun Labarai Adeleke na PDP ya lashe zaben Gwamnan Osun

Adeleke na PDP ya lashe zaben Gwamnan Osun

0
Adeleke na PDP ya lashe  zaben Gwamnan Osun

Dan takarar Gwamnan jihar Osun a karkashin jam’iyyar PDP, Sanata Nuruddeen Adeleke ya lashe zaben Gwamnan jihar Osun da kuri’u 353 kacal.

PDP   254698

APC 254345

SDP 128049

ADP 49744

ADC 7681