Home Labarai Adeleke yayi watsi da sakamakon karshe na zaben Gwamna a Osun

Adeleke yayi watsi da sakamakon karshe na zaben Gwamna a Osun

0
Adeleke yayi watsi da sakamakon karshe na zaben Gwamna a Osun

Dan takarar jam’iyyar PDP da yayi Nasara a zaben farko da aka gudanar na Gwamnan Osun Ademola Adeleke yayi fatali da sakamakon karshe na zaben da aka gudanar ranar Alhamis da aka bayyana cewar dan takarar APC Oyetoye be yayi Nasara.

Dan takarar PDP ya bayyana cewar abinda ya faru ranar Alhamis a jihar Osun juyin mulki ne aka yi, inda aka kwace masa zaben da yaci aka baiwa dan takarar APC.