Home Labarai An kashe mutum 3 a yayin da magoya bayan Ganduje suka kafsa

An kashe mutum 3 a yayin da magoya bayan Ganduje suka kafsa

0
An kashe mutum 3 a yayin da magoya bayan Ganduje suka kafsa

A kallo mutane uku ne aka bayar da labarin sun rasa rayukansu yayin da wasu mutum biyu suke cikin wani mawuyacin halin rai kwa-kwai mutu kuwa-kwai yayin da magoya bayan Gwamna Ganduje suka kafsa a garin Ganduje.

Lamarin dai ya faru ne ranar Lahadi inda Gwamna Ganduje ya halarci kauyen nasu dan daurin auren daya daga cikin danginsa.

A yayin da Gwamnan ya zo wajen daurin auren wasu matasa da aka ce ‘Yan adawa ne sun yiwa Gwamnan ihun bama yi, inda nan take magoya bayan Ganduje suka maida martani da Sara suka.