An rantsar da Buhari karo na biyu Jaafar Jaafar - May 29, 2019 0 Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sha rantsuwar kama aiki a matayin Shugaban kasa karo na biyu.