Home Labarai An rantsar da Kayode Fayemi a matsayin sabon Gwamnan Ekiti

An rantsar da Kayode Fayemi a matsayin sabon Gwamnan Ekiti

0
An rantsar da Kayode Fayemi a matsayin sabon Gwamnan Ekiti

An rantsar da Kayode Fayemi a matsayin sabon Gwamnan jihar Ekiti. A ranar takara ne Fayemi ya sha rantsuwar kama aiki a matsayin sabon Gwamnan.