Home Labarai An sako tagwayen da akai garkuwa da su a Zamfara

An sako tagwayen da akai garkuwa da su a Zamfara

0
An sako tagwayen da akai garkuwa da su a Zamfara

Masu garkuwa da mutane sun sako ‘yan matan nan guda biyu Hassana da Hussaina da sukai garkuwa da su kuma suka nemi Sai an biyasu kudin fansa kamin su sake su.

zamu kawo muku karin bayani anjima.