Home Labarai Atiku ya zabi Peter Obi a matsayin mataimakinsa a zaben Shugaban kasa na 2019

Atiku ya zabi Peter Obi a matsayin mataimakinsa a zaben Shugaban kasa na 2019

0
Atiku ya zabi Peter Obi a matsayin mataimakinsa a zaben Shugaban kasa na 2019

Dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya zabi tsohon Gwamnan jihar Anambra Peter Obi a matsayin dan takarar mataimakin Shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2019.