
Ofishin hukumar da ke kula da basussuka ta kasa DMO ya bayyana cewar bashin da Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari zata ciwo na dalar Amurka Biliyan 5.5 alheri ne ga kasarnan. A ranar alhamis ne ofishin yayi wannan karin bayani, sannan kuma ya zayyana irin alfanun da mutanan najeriya zasu samu ta sanadiyar wannan bashi.
Zamu kawo muku cikakken rahoto nan gaba.