
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya karbi takardun shiga zaben Shugaban kasa da wata kungiya mai suna NCAN ta daya masa Domin ya shiga zaben 2019.
Shugaban kungiyar Sunusi Musa je ya jagoranci mambobin kungiyar suka mikawa Shugaban takardun Yau a fadar Gwamnatin dake Abuja.