Home Labarai Dan takarar Gwamnan Katsina a PDP, Lado Danmarke ya lashe zaben fidda gwani

Dan takarar Gwamnan Katsina a PDP, Lado Danmarke ya lashe zaben fidda gwani

0
Dan takarar Gwamnan Katsina a PDP, Lado Danmarke ya lashe zaben fidda gwani

Sanata Yakubu Lado Danmarke ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP da aka gudanar a jihar Katsina. Inda ya samu kuri’u 3385 yayin da ya yiwa masu binsa fintunkau.

Abdulaziz YarAdua shi je yazo na biyu da kuria’ 243 yayinda Musa Nashuni yazo na uku da kuri’a daya kacal.