Home Labarai DPO ne ya lashe musabaƙar Al-ƙurani ta ƴan-sanda a Kano

DPO ne ya lashe musabaƙar Al-ƙurani ta ƴan-sanda a Kano

0
DPO ne ya lashe musabaƙar Al-ƙurani ta ƴan-sanda a Kano

 

Shugaban Ofishin ‘Yan Sanda na Takai, DPO Mahi Ahmad Ali, shi ne ya zo na ɗaya a ajin izu 60, inda ya samu kyautar sabon firji da sauran kyaututtuka.

An kammala gasar karatun Alkur’ani mai girma da Rundunar ‘Yan sanda ta Jihar Kano ta shirya tsakanin jami’anta.

BBC Hausa ta rawaito Musabaƙar, wadda aka fara ranar Laraba, ta ƙunshi dakaru kuma mahaddata da suka fafata a matakin izu 60 da 40 da 5 da 2.

 

 

Daily Nigerian Hausa